Zamani Riga janguriyar Jigawa dutse
Dutse Jigawa Dutse Kudai, Jigawa
__One With God Is Majority__ Typical Qolo Hausa Singer From Northern Nigeria
Jawabin Sarkin Waka Daga Wajen Taro. Dauda Kahutu Rarara
Muna Da Hujjar Yin APC 🇳🇬
Dauda Kahutu Rarara Ayshatul humairah Abdullahi Dr Al Hikimah
05/10/2026
Muna taya PRO na Ƙungiyar Triple R, Tijjani Asase, murnar samun kyautar mota a yau. 🚘🎉
Sannu da ƙoƙari, Sarkin Waka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Allah Ya saka maka da alkhairi, Ya ƙara maka arziki da nasara. 🤲🏽❤️
Dauda Kahutu Rarara
Ayshatul humairah
Abdullahi Dr Al Hikimah
Dattijo VP Kashim Shattima Dr Rarara Sarkin Waka Ya Gode Da Wannan Yabo,Karamci Da Nuna Kauna❤️🙏🏽
30/09/2026
Mai Girma Sarkin Wakar Ƙasar Hausa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara, ya jagoranci tawagar ƙungiyarsa ta Triple R Kannywood zuwa wata ganawa da Mai Girma Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya, Kashim Shettima, a ofishinsa da ke Abuja, babban birnin tarayya.
A yayin wannan ganawa, akwai Daraktan Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu/Shettima, DG Abdul’aziz Yari, da tsohon Gwamnan Jihar Katsina, Rt. Hon. Aminu Bello Masari, da tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, tare da wasu Ministoci da manyan jami’an Gwamnati.
Ganawar ta kasance cikin yanayi na girmamawa da tattaunawa kan muhimman batutuwa da s**a shafi ƙasa, harkokin siyasa, da kuma ƙoƙarin ganin an samu nasarar Jam’iyyar APC a babban zaɓen shekarar 2027, Insha Allah.
Rarara TikTokers
30/09/2026
TRIPLE R KANNYWOOD TA GANA DA MATAIMAKIN SHUGABAN ƘASA 🇳🇬
Ƙungiyar Triple R Kannywood, ƙarƙashin jagorancin shugabanta, Mai Girma Sarkin Wakar Ƙasar Hausa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara, ta gudanar da wata muhimmiyar ganawa da Mai Girma Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya, Sen. Kashim Shettima, GCON, a ofishinsa da ke Abuja.
Ganawar ta samu halartar DG na Kamfen Tinubu/Shettima, Abdul’aziz Yari, tsohon Gwamnan Jihar Katsina, Rt. Hon. Aminu Bello Masari, tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, da wasu Ministoci da manyan jami’an Gwamnatin Tarayya.
A yayin ganawar, an tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi ƙasa, harkokin siyasa da rawar da masu ruwa da tsaki za su taka wajen ƙarfafa haɗin kai da ci gaban ƙasa.
Triple R Kannywood na ci gaba da ƙoƙarinta wajen tallafa wa manufofin da take ganin za su amfani al’umma da ƙasa baki ɗaya.
TRIPLE R KANNYWOOD — TARE DOMIN CI GABA 🇳🇬
30/09/2026
Mai Girma Sarkin Wakar Ƙasar Hausa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara, yayin da yake gaisawa da Mai Girma Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya, VP Kashim Shettima, a Abuja.
Ga Baitin GLK a waƙar...
Wasu za suci raɗa..🥳😋
Dutse Jigawa Dutse Kudai, Jigawa
Hakimi Street Shuwarin, Jigawa
I am carpenter
Ankun Gabas, Jigawa 24
Fashion design and make up
1234, Jigawa KAZAURE
Kairulla Muhammad
Maigatari, Jigawa
Near To Seven Shops Investment, Jigawa
Sule tankarkar sabon layi Near to seven shops investment
Bakin Kasuwa Near Fire Service Gumel, Jigawa
HERBAL MEDICINE
Gada Kazaure, Jigawa 2005
Duste, Jigawa 009988
Kofar Fada, Jigawa
Yalawa Zai, Jigawa
marking
Be the first to know and let us send you an email when Rarara TikTokers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
We will notify you when anything happens in Jigawa.
Save businesses and follow local categories.
Complete the verification to continue.